A takai ce dai ABU Zaria ta saki sunaye Wanda su ka zabi su Yi karatu a makarantar

 

Abu zaria
Za ka iya duba sunayen ta haka :

1. Shiga wanna lin dinna na karkashin wannan rubutun 

http://putme.abu.edu.ng/

2. Sai ka sa nomban ka na JAMB a wajen user name

2. Sai Kuma garin ka a madadin password



Comments

Popular posts from this blog

ATIKU YA KOKA DA HALIN DA NIGERIA TAKE CIKI