A takai ce dai ABU Zaria ta saki sunaye Wanda su ka zabi su Yi karatu a makarantar
Za ka iya duba sunayen ta haka : 1. Shiga wanna lin dinna na karkashin wannan rubutun http://putme.abu.edu.ng/ 2. Sai ka sa nomban ka na JAMB a wajen user name 2. Sai Kuma garin ka a madadin password