ATIKU YA KOKA DA HALIN DA NIGERIA TAKE CIKI
Ba a taba ba: Atiku ya shiga damuwa, ya ce bai taba ganin irin matsalar da Najeriya ke ciki ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya koka da kalubalen da Najeriya ke fuskanta a yanzu. A cewar tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, kasar nan ba ta taba samun kanta a irin wannan matsala mara kan gado ba.
Abubakar ya bayyana hakan ne a taron tattaunawa na Daily Trust karo na 19 da ke gudana a dakin taro na NAF Conference Centre and Suites, dake kan titin Gwarinpa, kusa da NEXT Shopping Mall, Kado da ke Abuja.

Comments
Post a Comment